Level 2
Level 1

1: COMMANDS, WARNINGS & INSTRUCTIONS


57 words 0 ignored

Ready to learn       Ready to review

Ignore words

Check the boxes below to ignore/unignore words, then click save at the bottom. Ignored words will never appear in any learning session.

All None

Ignore?
Tsaya!
Stop!
Tsaya ko in harba
Stop or I will shoot.
Kabi umurninmu
Follow our orders.
Kada ka harba
Don't shoot.
Ajiye makaminka ƙasa
Put your weapon down.
Muje
Move.
Zo nan
Come here.
Biyo ni
Follow me.
Tsaya nan
Stay here.
Jira a nan
Wait here.
Kada ka motsa
Do not move.
Tsaya inda kake
Stay where you are.
Zo muje
Come with me.
Kai ni ___
Take me to ___.
Yi shiru
Be quiet.
Rage sauri
Slow down.
Motsa a hankali
Move slowly.
Hannaye sama
Hands up.
Sauke hannayenka
Lower your hands.
Kwanta
Lie down.
Kwanta akan cikinka
Lie on your stomach.
Tashi
Get up.
Ka bada kai
Surrender.
Kai fursuna ne
You are a prisoner.
Dole mu bincike ka
We must search you.
Juya
Turn around.
Tafi gaba
Walk forward.
Ayi layi
Form a line.
Ɗaya bayan ɗaya
One at a time.
Kai ne a gaba
You are next.
Ba magana
No talking.
Kada kayi jayayya
Do not resist.
Ka natsu
Calm down.
Ba ni
Give me.
Kada ka taɓa
Do not touch.
Kada ka cire
Do not remove.
Janye daga nesa
Keep away.
Bari mu shige
Let us pass.
Kada kaji tsoro
Don't be frightened.
Zaka iya tafiya
You can leave.
Tafi
Go.
Tafi gida
Go home.
Buɗe
Open.
Rufe
Close.
Yi hattara
Beware.
Kawo min
Bring me.
A raba
Distribute.
A cika
Fill
Cira sama
Lift
Zuba cikin
Pour into
Saka
Put
Ɗauki
Take
Ɗora
Load
Sauke
Unload
Taimaka min
Help me.
Nuna min
Show me.
Gaya min
Tell me.